10
Sep
"Na fi yin rubutu akan zamantakewar rayuwa" Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Akwai marubuta da dama da ke shigowa fagen harkar rubutun adabi da ƙafar dama. Yayin da wasu ke farawa da ƙalubale, amma daga baya su miƙe, wasu ƙalubalen ne ke sa su gaza cigaba da ƙoƙarin da suka fara na rubutu. Fatima Muhammad Yusuf da aka fi sani da Fatima Alaramma, na daga cikin marubutan adabi da a farko rubutu ya nemi ya ba ta wahala, amma da taimakon shugabannin ƙungiyar ta, sai ga shi yanzu tana cikin marubutan Hausa da ake damawa da su a onlayin. A zantawarta…
