01
Dec
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Kano Hon. Yusuf Ado Kibiya ya yi kira ga al'mma musamman 'yan jam'iyyar da cewa ya kamata su shiga taitayinsu domin yanzu magana ta jihar Kano ake ya wuce maganar jam'iyya, duk mai son Kano in da gaske yake yi ya sake tunani ya zo a yi tsari da zai taimaki al'umma. Ya bayyana hakan ne a taron rantsar da shugabannin jam'iyyar PDP na ƙananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya, inda ya ce duk mai tunanin kansa ko shi ya isa ko babu wanda ya iya sai shi to…
