Labarai

Atiku ya buƙaci Tinubu ya bayyana dalilin gaggauta cinikin Oando da AGIP

Atiku ya buƙaci Tinubu ya bayyana dalilin gaggauta cinikin Oando da AGIP

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya buƙaci gwamnatin Nijeriya da ta bayyana dalilin da ya sa kamfanin Oando Plc mallakin ɗan gidan shugaban ƙasa Bola Tinubu ya samu karɓuwar amincewar sayen kadarori na AGIP da ENI yayin da sauran kamfanonin hada-hadar mai irin su Shell da Mobil suma samu jinkiri. Atiku ya kuma zargi gwamnatin ƙasar da baiwa Oando fifikon da bai dace ba a ɓangaren mai da iskar gas domin cutar da masu zuba jari da suka fi dacewa. Tsohon mataimakin shugaban ƙasar a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun mai taimaka…
Read More
Gwamnatin Tarayya tana yunƙurin mayar da  jiragen Arik da Aero na ƙasa

Gwamnatin Tarayya tana yunƙurin mayar da  jiragen Arik da Aero na ƙasa

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Hukumar Kula da Kadarori ta Nijeriya ta ce kamfanonin jiragen sama na Arik da Aero na iya zama jiregen dakon kaya na ƙasa. Babban Daraktan AMCON, Gbenga Alade, ya bayyana haka a ranar Litinin a wani taron tattaunawa da kafafen yaɗa labarai a Legas. A cewar Alade, duka Arik da Aero ana bin su wasu maƙudan kuɗaɗe da ba za su iya biya ba. Ya bayyana cewa, an gabatar da ra'ayin mayar da Arik da Aero zuwa ƙarƙashin tsohon ministan sufurin jiragen sama, amma aka ƙi. “Tsoffin shugabannin AMCON sun gabatar da ra’ayin mayar da Arik…
Read More
An buƙaci iyaye su guji bai wa ƙananan yara wayar salula

An buƙaci iyaye su guji bai wa ƙananan yara wayar salula

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Ɗaya daga cikin manyan kamfanonin sadarwar wayar salula na Biritaniya ya yi gargaɗi ga iyaye, inda ya ba da shawarar a guji bai wa yara 'yan ƙasa da shekara 11 wayoyin salula. Wannan gargaɗin yana nuna damuwa a tsakanin iyaye game da yiwuwar haɗarin da ke tattare da amfani da wayoyin hannu ga ƙanana yara. Shawarar ta zo ne bayan wani bincike da hukumar kula da harkokin sadarwa ta Birtaniya ta gudanar, wanda ya nuna cewa kusan kashi ɗaya bisa huɗu na yara 'yan Birtaniya masu shekaru tsakanin biyar zuwa bakwai yanzu sun mallaki wayar salula.…
Read More
NYSC ta sanar da zaɓin canja wurin hidima ga matan aure

NYSC ta sanar da zaɓin canja wurin hidima ga matan aure

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Hukumar Masu Yi Wa ƙasa Hidima ta Nijeriya, NYSC, ta buƙaci matan aure ’yan yi wa ƙasa hidima waɗanda aka tura jihohin da ba mazajensu da su nemi canjin wurin hidima. Hukumar ta bayyana hakan ne a wani saƙon da ta wallafa a shafinta na ɗ a ranar Litinin. Sanarwar ta ce, "ZUWA GA DUKKAN MATAN AURE A RUKUNIN BATCH "B" STREAM II. “Dukkan matan da suka yi aure (PCM) da aka tura jihohin da ba mazajensu a can, su kai rahoto ga sansanin masu yi wa aasa hidima na NYSC mafi kusa domin a sauya…
Read More
Charly Boy ya koka da yadda ’yan bindiga suka buƙaci miliyan N60 kan gawar Sarkin Gobir

Charly Boy ya koka da yadda ’yan bindiga suka buƙaci miliyan N60 kan gawar Sarkin Gobir

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Shahararren ɗan wasan kwaikwayo kuma mai fafutuka a Nijeriya, Charly Boy, ya nuna tayar da hankalin jama'a game da taɓarɓarewar tsaro a ƙasar, biyo bayan wani mummunan kisan da aka yi wa wani sarki bayan an kasa biyan kuɗin fansar sa. A cikin jerin rubuce-rubucen da ya wallafa a shafinsa na ɗ, wato Tiwita, Charly Boy ya bayyana takaicinsa kan gazawar gwamnati wajen gano masu garkuwa da mutane, duk da kasancewar jami’an tsaro da sadarwa da dama. A cewar Charly Boy, an yi garkuwa da Sarkin Gobir, inda masu garkuwa da mutane suka buƙaci a biya…
Read More
Gwamnatin Tarayya ta musanta ƙarin kuɗin makarantun sakandaren Unity

Gwamnatin Tarayya ta musanta ƙarin kuɗin makarantun sakandaren Unity

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Ma’aikatar Ilimi ta yi ƙarin haske game da ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa makarantun sakandiren Gwamnatin Tarayya da aka fi sani da 'Unity Schools'. Wannan martanin ya biyo bayan wata sanarwa da ta yaɗu a kafafen sada zumunta musamman a ɗ, inda aka ce an buƙaci sabbin ɗaliban da za su shiga makarantun Unity su biya sama da N300,000, yayin da tsofaffin ɗalibai biya wasu ƙarin kuɗaɗen. Takardar wacce ta jawo martani daga jama’a da kuma fitattun mutane irin su tsohon Shugaban Hukumar Kare Haƙƙoƙon aɗan Adam ta ƙasa (NHRC), Farfesa Chidi Odinkalu, ya…
Read More
‘Yan sanda sun daƙile harin ta’addanci, sun gano tarin boma-bomai a Neja

‘Yan sanda sun daƙile harin ta’addanci, sun gano tarin boma-bomai a Neja

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Rundunar ’yan sandan jihar Neja ta ce ta gano wasu tarin abubuwa masu fashewa da suka haɗa da bama-bamai da na’urori masu fashewa da aka binne a wurare da dama a jihar. Duk da cewa ana ci gaba da gudanar da bincike don gano inda bama-baman suka samo asali, amma ana zargin 'yan ta'addan d suka addabi ƙananan hukumomin jihar ne suka ɓoye su. Wasu daga cikin aananan hukumomin da aka gano waɗannan na’urori sun haɗa da Galadima-Kogo a aaramar hukumar Shiroro, Mutun-Daya a ƙaramar hukumar Munya, da kuma yankin Gbeganu a Minna. Kakakin rundunar ’yan…
Read More

NNPCL za ta miƙa wa ƴan kasuwa matatun Warri da Kaduna

Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI Kamfanin man fetur na Ƙasa, NNPCL ya ce ya na ƙoƙarin shigo da kamfanoni masu nagarta a harkokinsu cikin gudanarwa da kula da matatun mai na Warri da ke jihar Delta da kuma na jihar Kaduna. Kamfanin ya wallafa jawabin ne a shafinsa na X a ranar Juma'a. Ya ce, matatar Warri da ke jihar Delta, an ƙaddamar da buɗe ta ne a shekarar 1978. Sannan, an gina shi ne domin raba albarkatun man fetur ga shiyyoyin Kudu da kuma Kudu-maso-Yammacin Nijeriya. Haka nan, an buɗe matatar Kaduna ne a shekarar 1980 don ya ke samar…
Read More

‘Yan sanda sun kama masu safarar makamai a Katsina

Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Rundunar ƴan sanda sun kama mutane uku a garin Dutsinma da albarusai guda 740 suna ƙoƙarin kai wa ƴan bindiga a dajin Yunai. Jami'in yaɗa labarai na rundunar, ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya shaida wa manema labarai a lokacin da ya ke gabatar da waɗanda ake zargi da aikata laifin. Ya ce, Abubakar Mohammed Kabir daga Kaduna, da mannir Musa daga Dutsinma da kuma Aliyu Iliya daga Safana sunyi ƙokarin kai albarusan ne ga ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Harisu a dajin Yauni da ke ƙauyen Ummada a ƙaramar hukumar Safana. ASP Sadiq ya ƙara…
Read More

Gwamnatin Tarayya ta naɗa kwamitin kula da raba ɗanyen mai ga matatun Nijeriya

Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI Gwamnatin Tarayya ta samar da kwamiti na musamman don warware matsalolin da ke hana ƴan kasuwan da ke samar da mai (OPTS) da ƙungiyar samar da mai, mai zaman kanta (IPPG) raba ɗanyen mai ga matatun gida ciki har da ta Ɗangote. A yayin wani zama da ɓangarorin biyu, ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri ya ce babban Sakataren kwamitin, Ambasada Nicholas Ela zai gabatar da sakamakon bincikensu a ranar Talata. Ministan ya ce, an warware mafi yawancin matsalolin da ake samu daga tsarin raba ɗanyen mai na hukumar tace man fetur ta NUPRC.…
Read More