31
Aug
Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI Hukumomin haraji na ƙasar Jamus sun kimtsa yadda yarjejeniya tsakanin Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Nijeriya, NFF da koci Bruno Labbadia ta samu cikas. A karon farko dai NFF ta ƙulla yarjejeniya da kocin inda daga bisani aka samu tseko kan batun haraji da hukumomin ƙasarsa suka bijiro da shi wanda ba a tsara da shi ba a baya. Sakamakon haka ne Daraktan harkokin gudanarwa na hukumar NFF, koci Augustine Eguavoen zai karɓi ragamar jagorantar Super Eagles. Wannan ya nuna Eguavoen shi ne kocin ƙungiyar a wasannin neman gurbin shiga gasar kofin Afrika ta 2025 da Super…
