20
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Gwamnatin Nijeriya za ta ɗauki malamai 3,500 da za su koyar a makarantun gaba da firamare na haɗaka na tarayya 3,500 a faɗin ƙasar. ƙaramain ministan ilimi Dr Yusuf Sununu, ne ya sanar da haka a wajen wani taron kwana biyu na masu ruwa da tsaki a kan makarantun sakandire a Nijeriya. Kamfanin Dillancin Labarai na ƙasar, (NAN), ya ruwaito cewa an shirya taron ne domin tattauna matsalolin da damun harkar ilimin sakandire a Nijeriyar. Ministan wanda ya ce ɗaukar malaman za ta bunƙasa ilimi, ya tabbatar cewa, ma'aikatar na haɗa hannu da ofishin…
