27
Apr
Daga WKAILINMU Wata matar aure ta kashe kanta ta hanyar shan guba, saboda mijinta zai yi mata kishiya. Matar, wacce su ke da ’ya’ya biyu tare da mijin nata, ta kwankwaɗi gubar ce bayan sun samu saɓani da shi kan shirinsa na ƙara aure, saboda Musulunci bai hana ba. Wani ɗan uwan mijin marigayiyar mai suna Alhaji Lagbe Araoje, ya ce, “ranar Litinin da misalin ƙarfe 10 na safe ta samu saɓani da mijinta a waje, amma aka sasanta su. Daga baya mijin nata ya ba ta wata waya da ta ke so.” “Bayan ’yan mintoci sai aka gan shi…
