25
Oct
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Shugaban Ƙaramar Hukumar Rogo Hon. Mubarak Basiru Bello Fulatan ya bayyana cewa, taron sanin makamar aiki da hukumar kula da ɗa'ar ma'aikata ta shirya wa shugabannin ƙananan hukumomi da Kansiloli a jihar Kano, da nufin ƙara kawo gyara musamman ga yadda ake cike-ciken nemem bayanai akan yadda zaɓaɓɓu shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli za su gabatar da irin kadarorin da suka mallaka. Ya ce, a matsayin mutum na zaɓabɓen Shugaban Ƙaramar Hukuma ko Kansila akwai matsala idan ba ka yi wani abu yadda doka ta tanadi ba, zai iya yiwuwa a sami matsala ko bayan…
