26
Jan
"Akwai masu sha'awar yin rubutun Hausa sosai a Ƙasar Saudiyya" Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Harshen Hausa na daga cikin manyan harsunan duniya waɗanda suke cigaba da bunqasa da yaɗuwa, sakamakon safara da kasuwanci da Hausawa ke yawan yi a tsakanin ƙasashen duniya, da kuma rubuce rubucen littattafai da marubuta ke yi cikin harshen Hausa, da ke yawo a tsakanin mata da matasa da ke rayuwa a wasu ƙasashe. Daga cikin Hausawa da ke zaune a Ƙasar Saudiyya, akwai wata marubuciya ýar asalin Ƙasar Nijar da tauraruwarta ke haskawa a tsakanin marubutan adabi a Nijeriya, saboda baiwar da Allah ya yi…
