A ranar Alhamis da ta gabata, Haɗaɗɗiyar KƘngiyar Masu Shirya Finafinai (MOPPAN) reshen Jihar Kano, ta kai wa Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ziyarar ban-girma a fadarsa dake Ƙofar Kudu.
MOPPAN ta kai ziyarar ne ƙarƙashin jagorancin Ado Ahmad Gidan Dabino (MON).
Ga ƙarin hotuna daga ziyarar:





