30
Jul
Daga NASIRU ADAMU EL-HIKAYA Tun janye tallafin man fetur da shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu a jawabin sa karɓar mulki ranar 29 ga watan Mayu a ka shiga ganin sauye-sauye ta fuskar tattalin arziki da kusan dukkan lamuran da su ka shafi rayuwar yau da kullum. Masu sharhi ma sun yi ta bayanin ainihin abun da ya faru na tashin farashin nan take tun gabanin aƙalla watan jiya na Yuni da a ka yi bayanin sai watan ya kare ne tallafin da a ka ciren zai kammala wato a wannan watan a Yuli sai a buɗe sabon babi na rayuwa…
