15
Oct
Daga CMG HAUSA Mai magana da yawun babban taron wakilan JKS Sun Yeli, ya bayyana cewa, yau Lahadi 16 ga wata ne, za a buɗe babban taron wakilan JKS karo na 20 da misalin ƙarfe 10 na safe, a babban ɗakin taron jama’a dake birnin Beijing, fadar mulkin ƙasar Sin, za kuma a kammala taron a ranar 22 ga watan Oktoba, inda za a shafe kwanaki 7ana gudanar da shiBugu da kari Sun ya bayyana cewa, an tabbatar da cancantar wakilai dubu 2 da 296 waɗanda za su halarci babban taron wakilan JKS karo na 20. Inda za su wakilci…
