07
Aug
Daga AMINU AMANAWA minu a Sakkwato A wani mataki na tallafawa ƙauyukan dake maƙotaka da shi, kamfanin sarrafa siminti na BUA ya samar da asibiti, makaranta, rijiyar burtsatse dama masallaci ga lauyukan Gidan Boka da Gidan Marafa dake a Ƙaramar Hukumar Mulkin Wamakko. Da yake hannun ta kayan ka al'ummomin ƙauyukan shugaban kamfanin, Yusuf Binji ya bayyana cewa wannan ƙoƙari da kamfanin ya yi na daga cikin irin gudunmawar da yake bayarwa ga al'ummomin dake maƙotaka da shi. Binji wanda shugaban sashen hulɗa da jama'a na kamfanin Sada Suleiman ya wakilta, ya bayyana cewa baya ga wannan sama da ƙauyuka…
