13
May
Daga IBRAHIM HAMISU a Kano Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce Kutunbawa su ne tushen arzikin Kano, saboda sai da suka shuka suka kafa sannan wasu suka zo suka girba, idan da ba su yi ba babu wanda zai yi. Farfesa Abdallah ya bayyana hakan ne a taron shekara-shekara na zuriyar Kutunbawa da ya gudana a Rumfa College da ke Kano. Farfesan ya ci gaba da cewa idan da ba su yi ba babu wanda zai yi, idan da sun lalatar da abin da ba za ka ji a na yi wa Kano kirari da Ko da me ka zo…
