23
Apr
Daga BAKURA MUHAMMAD a Bauchi Babban Mai Shari’a a Nijeriya (CJN), Mai Shari’a Ibrahim Tanko Muhammad ya gargaɗi alƙalan ƙasar nan da su guji tara dukiyar haram domin kauce wa shiga hurumin doka da zai tsumduma su cikin halin ƙaƙa-nikayi. Mai Shari’a Muhammad ya ce a matsayin su na jami’an shari’a, wajibi ne alƙalai su guje wa hasashe ko hangen tagomashi, rashin gaskiya ko ha’inci da rayuwar fankama ko kece raini da ta yi kama da halayyar masu cin hanci da rashawa. Kwana goman ƙarshe na Ramadan2023: Wike ya ɗauki alƙawarin taimakawa a saki Inusa Yellow CJN ya bayar da…
