03
Apr
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Ƙungiyar makiyaya a Nijeriya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta ce, ta vullo da dabarun daƙile ƙalubalen tsaro da ya ke addabar makiyaya. A cikin wata sanarwar da ta fitar a Abuja cikin makon nan, ta ce waɗannan dabarun sune sakamakon taron da majalisar zartarwa ta ƙasa (NEC) ta gudanar. Sanarwar ta samu sa hannun shugaban ƙungiyar ta MACBAN na ƙasa, Alhaji Hussein Bosso da sakataren ƙasa, Baba Ngelzarma. Ya bayyana cewa, taron ya tattauna ne kan ƙalubalen tsaro da makiyaya ke fuskanta a faɗin ƙasar da kuma batutuwan da suka shafi zaɓukan ƙasa na MACBAN mai…
