Editor

9513 Posts
APC za ta gudanar da babban taronta a Maris

APC za ta gudanar da babban taronta a Maris

Daga BASHIR ISAH Jam'iyyar APC mai mulki ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ta bayar da sanarwar ya zuwa ranar 26 ga Maris mai zuwa za ta gudanar da babban taronta na ƙasa. Sanarwar hakan na ƙushe ne cikin wata wasiƙa da APC ta aike wa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) dangane da zaɓen shiyyoyi da za ta gudanar. Sakataren APC na ƙasa, Dr John Akpanudoedehe, shi ne ya bada sanarwar tsayar da sabuwar ranar zaɓen ga manema labarai jim kaɗan bayan kammala wani taron sirri, tare da cewa shirye-shiryen babban taron nasu za su kankama ne ran 24…
Read More
Saraki ya yi jawabi a taron masu gidajen rediyo da talabijin na Arewa

Saraki ya yi jawabi a taron masu gidajen rediyo da talabijin na Arewa

Daga WAKILINMU Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Dakta Abubakar Bukola Saraki ya gabatar da jawabi a taron shekara na masu gidajen talabijin da rediyo na arewacin Nijeriya. Saraki ya yi jawabi ne jiya Litinin, mai taken 'SHAN MIYAGUN ƘWAYOYI A AREWA, DA RAWAR DA KAFAFEN WATSA LABARAI ZA SU TAKA WURIN DAƘILE ANNOBAR' a wurin taron kungiyar ta NBMOA a ɗakin taro na otal ɗin Bristol dake Birnin Kano. Bukola Saraki wanda ya samu wakilcin tsohon kakakin majalisar jihar Kwara, Hon. Ali Ahmed ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai da su tashi tsaye wurin kawo…
Read More
Gwamnatin Zamfara ta yi alƙawarin kyautata rayuwar waɗanda ba ’yan asalin jihar ba

Gwamnatin Zamfara ta yi alƙawarin kyautata rayuwar waɗanda ba ’yan asalin jihar ba

Daga SANUSI MUHAMMAD a Gusau Gwamnatin jihar Zamfara ta yi alƙawarin ci gaba da samar da yanayi mai kyau wajen ganin ta inganta rayuwar waɗanda ba ‘yan asalin jihar dake zaune a jihar domin su zauna lafiya da al’ummar da suke zaune. Sabon mai bai wa Gwamna Bello Matawallen Maradun shawara na musamman Hon. Aliyu Ɗansadau ya bayyana haka a lokacin da ya karvi baƙuncin ƙungiyar waɗanda ba ‘yan asalin jihar ba da suka raka shi don kama aiki a ofishin sa. Ɗansadau ya bayyana irin gudunmawar da al’ummar da ba ’yan asalin jihar suke bayarwa ta fuskar siyasa da…
Read More
Ina dalilin da ya sa Beijing ta zama zakaran gwajin dafi wajen shirya gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu?

Ina dalilin da ya sa Beijing ta zama zakaran gwajin dafi wajen shirya gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu?

Daga CRI HAUSA A wajen bikin rufe gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu ta bana, wanda aka yi jiya Lahadi a birnin Beijing, fadar mulkin ƙasar Sin, shugaban kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta ƙasa da ƙasa wato IOC, Mista Thomas Bach ya gabatar da jawabi, inda a cewarsa, gasar Olympics ta bana, gasa ce da ba’a taɓa ganin irinta ba a tarihi. Kwamitin IOC shi ma ya yi irin wannan tsokaci game da gasar wasannin Olympics ta lokacin zafi, wadda aka gudanar a Beijing shekaru 14 da suka wuce. Tun daga shekara ta 2008 zuwa bana, ƙasar Sin ta…
Read More
Sin ta ƙalubalanci wasu kamfanonin Amurka

Sin ta ƙalubalanci wasu kamfanonin Amurka

Daga CRI HAUSA Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Wang Wenbin, ya ce Sin ta ƙalubalanci kamfanonin Raytheon da Lockheed Martin na Amurka, saboda hannu da suke da shi a sayarwa yankin Taiwan na Sin makamai, matakin dake da illa ta fuskar ‘yancin mulkin kai da tsaron ƙasar Sin. Wang Wenbin ya ce Sin ta sake jaddada kira ga gwamnatin Amurka, da sauran sassa masu ruwa da tsaki da su martaba manufar ƙasar Sin ɗaya tak a duniya, da yarjejeniyoyin da sassan biyu suka sanyawa hannu, kana ta dakatar da sayarwa yankin Taiwan makamai, da ma ƙulla duk wata cuɗanyar da…
Read More
Sin tana fatan ƙungiyar EU za ta gyara ra’ayin kuskure da ta nuna wa Sin

Sin tana fatan ƙungiyar EU za ta gyara ra’ayin kuskure da ta nuna wa Sin

Daga CRI HAUSA Kakakin tawagar jakadun Sin dake ƙungiyar EU ya yi bayani game da ra’ayin ƙungiyar EU da aka gwada a gun taron kiyaye tsaro na Munich a jiya, inda ya bayyana cewa, ƙasashen yammacin duniya na fuskantar matsaloli, ya kamata su nemi dalilin da ya sa hakan daga kansu. A cikin dukkan manyan matsalolin da suka ko suke faruwa a sassa daban-daban na duniya, ko babu ƙasashen yammacin duniya da suka ko suke tsoma baki ko sa hannu, har ma suka tayar da hankali kai tsaye? Kakakin ya yi nuni da cewa, ya kamata mu magance bin ra’ayin…
Read More
Harshe na asali yana da daraja matuƙa

Harshe na asali yana da daraja matuƙa

Sharhi daga BELLO WANG Yau rana ce ta harshe na asali, wadda hukumar UNESCO ta keɓe don tunatar da al’ummun duniya muhimmancin kare yarensu na asali. Dalilin da ya sa harshe na asali ke da muhimmanci, shi ne yana da amfani wajen bambanta mu da sauran al’ummomi. Saboda haka, harshenmu na asali tamkar lu’u-lu’u ne da aka gaje su daga magabantanmu. Sai dai wasu daga cikin “lu’u-lu’un” sun riga sun ɓace. Yau na karanta wani labari dake cewa: wata mace mai suna Cristina Calderon ta rasu a kwanakin baya, tana da shekaru 93 a duniya, da rasuwar ta kuma an…
Read More
DCP Abba Kyari ya maka Gwamnatin Tarayya a kotu

DCP Abba Kyari ya maka Gwamnatin Tarayya a kotu

Daga BASHIR ISAH DCP Abba Kyari wanda yake tsare a hannun hukumar NDLEA bisa zargin fataucin miyagun ƙwayoyi, ya maka Gwamnatin Tarayya a kotu a ranar Litinin. Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, cikin ƙararsa da ya shigar mai lamba FHC/ABJ/CS/182/22, Kyari ya buƙaci kotu da ta talista wa Hukumar Yaƙi da Sha da Safarar Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) kan ta bada belin shi saboda dalilai na kula da lafiyarsa kafin lokacin da za a saurari shari'arsu. Cikin takardar da ya tura wa kotu ta hannun lauyarsa, Mrs. P. O. Ikenna, Kayari ya shaida wa kotu cewa ana tsare da shi ne…
Read More
Asalin ilimin lissafi daga ɗakin karatu na Musulunci

Asalin ilimin lissafi daga ɗakin karatu na Musulunci

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Duk da cewa babu wanda ya san asalin inda ilimin lissafi ya samo asali, amma a yau Blueprint Manhaja za ta yi duba ne kai tsaye zuwa ga ilimin lissafi, duk da cewa babu wani abu da ya rage game da daɗaɗɗen wajen tarihin lissafi da aka lalata a ƙarni na 13, amma mun binciko tare tattaro bayanan masana dangane da inda wajen yake da kuma yadda wajen yake. Sanin asalin ilimin lissafi abu ne mai wahalar gaske amma an fara ganin lissafai masu wahala ne a kusan shekara ta 3000 kafin bayyanar Annabi Isa (300…
Read More
Ɗan jarida, Dahiru Muhammad ya zama Kachallan Kutumbawa

Ɗan jarida, Dahiru Muhammad ya zama Kachallan Kutumbawa

Daga WKAILINMU Dakacin Kutumbawa a jihar Kano, Alhaji Mustapha Abubakar Rimin Kira ya amince da a naɗa ɗan jarida Dahiru Muhammad Maihula a matsayin Kachallan Kutumbawa. Cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu, Dakacin Kutumbawa ya ce kwamitin naɗin ya amince da naɗin Dahiru Maihula ne duba da cewa shi hazaƙin mutum ne. Yanzu haka Dahiru Maihula Darakta ne a wani kamfanin yaɗa labarai da ke Kano, wato DMM. Sarakunan da Kano ta yi daga zuri'ar Kutumbawa sun haɗa da:(1) Muhammadu Alwali Kutumbi.1623-1643(2) Alhaji Dan Kutumbi.1648-1649(3) Shekarau (ll) 1649-1651(4) Muhammadu Kukuna.1651-1652(5) Sarki Soyaki.yayi sarki sau biyu,1652(6) Sarki Bawa. 1660-1670(7)…
Read More