17
Dec
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Jagorancin Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa (NLC) ya amince da buƙatar Gwamnan Tarayya ta janyewa daga yin zanga-zangar rashin tsaro da wasu al'amura na tsare-tsaren tattali. An cimma yarjejeniyar ne bayan ganawa da Shugaban ƙungiyar gwamnonin APC kuma Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, wanda ya jagoranci tawagar jagororin NLC zuwa wajen Shugaba Bola Tinubu a daren Talata. Bayan cigaba da zaman ne a yau Laraba, Gwamna Uzodimma da Shugaban NLC Joe Ajaero suka gana da manema labarai. Uzodimma ya ce, tsoma baki da Tinubu ya yi ya taimaka matuƙa wajen warware matsalolin, sannan an buɗe…
