01
Nov
Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan jawabin Shugaban Amurka Donald Trump kan zargin kashe kiristoci a Nijeriya. Trump ya ayyana Nijeriya a cikin jerin ƙasashen da ake da damuwa akansu kan wasu al'amura masu cutar ga al'umma. Ya ce, kiristanci na fuskantar babbar barazana a Nijeriya, inda ya ƙara da cewa ana kashe dubban Kiristoci, kuma masu tsaurin kishin Islama ne ke aikata wannan kisan gillar. Bugu da ƙari, Trump ya ce ya bai wa ƴan majalisar wakilai Riley Moore da Tom Cole umarnin fara bincike kan hakan kuma su kai masa rahoton sakamakonsa da zarar sun kammala. A wata…
