24
Oct
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Wasu da ake zargin makiyaya ne Jihar Borno suka farmaki wani manomi mai suna Mohammed Ali Fantami a Ƙauyen Jakana da ke Ƙaramar Hukumar Konduga. A cewar mai sharhi akan harkokin tsaro, Zagazola Makama al'amarin ya auki ne a ranar Laraba a lokacin da wasu makiyaya suka bar dabbobinsu suka yi kutse acikin wata gonar wake na mazauna yankin inda suka lalata amfaninta. A yayin da wani manomi ɗan shekara 30 ya yi yunƙurin korar dabbobin, sai ɗaya daga cikin makiyayan ya kai masa hari da makamin da ke hannunsa, inda daga bisani suka…
