15
Oct
Mahaifin Marigayi Bilyaminu Bello, Alhaji Ahmed Bello Isa, ya yaba da afuwar Maryam Sanda daga Shugaba Tinubu. Mahaifin marigayin, wanda matarsa, Maryam Sanda, ta kashe a shekarar 2017, ya yaba da afuwar shugaban ƙasa akan surukar tasa. A cewarsa, ya daɗe yana yin kokari a boye domin ganin an saki Maryam, wadda aka yanke mata hukuncin kisa tun bayan da aka same ta da laifin kashe mijinta. Alhaji Ahmed Bello Isa, wanda ya bayyana wannan a wata tattaunawa ta hadin gwiwa da aka yi a ranar Talata a Abuja tare da Alhaji Garba Sanda, mahaifin Maryam, ya bayyana cewa dalilinsa…
