11
Aug
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Hukumar Gudanarwar Ɗakin Karatu ta Obasanjo da ke Abeokuta a Jihar Ogun, ta soki Hukumar EFCC bisa yi mata kutse a farfajiyarta. Ta ce, hakan saɓa wa doka ne na baƙi yayin da suke tsaka da taro a safiyar ranar Lahadi. Jami'an hukumar yayin wani samame, sun kama wasu da ake zargin ƴan yahoo ne a otal ɗin Green Legacy da ke farfajiyar ɗakin karatun, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Da ya ke magana kan al'amarin, mai taimaka wa tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo kan harkar yaɗa labarai, Kayode Adeyemi ya bayyana hakan a…
