12
Jun
Daga AISHA ASAS Allah S.W.A ya faɗa a cikin littafi mai tsarki “Su na tambayar ka game da haila {al’ada} ka ce masu ƙazanta ne, su nisance mata har sai sun yi tsarki.” A wannan ayar mata suke fakewa su na haramta ko sumbatar mazajensu. A cewar su ko hannu ya haramta miji ya riƙe na matar sa har sai tayi tsarki. Uwar gida ki sani a lokacin da ki ke al’ada saduwa kawai aka haramta maku. Da yawa mazaje masu mata ɗaya sukan shiga mawuyacin hali a lokacin da matansu ke al’ada wanda kaɗan ne daga cikinsu ke iya…
