03
Jul
*Har an saka ta a kasafin kuɗin Gwamnatin Tarayya Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Fadar Shugaban ƙasar Nijeriya ta bayyana cikakken bayani kan yadda wani mutum mai suna Adeniyi Adeyemi Matthew ya ƙirƙiri wata hukumar gwamnatin tarayya ta bogi, ya buɗe ofis a Sakatariyar Tarayya da ke Abuja, tare da gabatar da kansa a matsayin Darakta Janar domin gudanar da ayyukan da ba su da sahalewar gwamnati. A cikin wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabarun Aiki, Mista Bayo Onanuga, ya fitar, ya ce babu wata hukuma mai suna Presidential Foreign Intervention…
