29
Jun
Bauta ita ce abu mafi kusa da jahannama da mutum zai iya rayuwa a cikinta - Harriet Tubman Daga AISHA ASAS Akwai matan da tarihi ya adana sunayensu sakamankon irin rawar da suka taka a sarauta. Akwai waɗada duniya ta nuna su saboda tarin dukiya. Akwai kuma waɗanda suka yi fice saboda ilimi ko shugabanci. Hakan ba yana nufin iya waɗanna ne tarihi ya tasakace ba, domin akwai waɗanda ba sarauta ce ta ɗaukaka su ba, kuma ba dukiya ce ta ba su suna ba, haka zalika ba mulki ba ne ya saka sunansu a a littafin tarihi ba. Waɗannan…
