ukarofi

12546 Posts
Mangal ya nemi attajirai su tallafa wa harkar ilimi a Katsina

Mangal ya nemi attajirai su tallafa wa harkar ilimi a Katsina

Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a katsina Hamshaƙin ɗan kasuwa Alhaji Dahiru Bara'u Mangal ya yi kira ga masu hali da su shigo su tallafawa harkar Ilimi musamman a manyan makaratun jihar. Mangal ya yi wannan kira ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin hukumar gudanarwa na jam'iar FUDMA da ke Dutsinma a Jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin mataimakin shugaban jam'iar Farfesa Muhammadu Khalid Usman a gidansa da ke garin Katsina. Ya nuna jin daɗin sa ganin yadda yaga yan jihar Katsina da ke riƙe da manyan muƙamai a gwamnatin tarayya da na jihar da sauran ma'aikatu masu zaman kansu waɗanda suka kammala…
Read More
‘Yan sanda sun kama matar aure a Katsina bayan ta yi yunƙurin kashe mijinta da wuƙa

‘Yan sanda sun kama matar aure a Katsina bayan ta yi yunƙurin kashe mijinta da wuƙa

Daga UMAR GARBA a Katsina Rundunar 'yan sandan Jihar Katsina ta kama wata matar aure mai shekaru 23, Sadiya Lawal, bisa zargin yunƙurin kashe mijinta ta hanyar caka masa wuƙa a maqogoronsa yayin da yake barci a birnin Katsina. Jami'in hulɗa da jama'a na 'yan sandan jihar, DSP Abubakar Sadiq, ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a ranar Litinin. Sadiq ya ce rundunar ta kama matar auren bisa zargin yunƙurin kisan kai a birnin Katsina. Mijin mai suna Jamilu Ibrahim, ya kai rahoton matar a sashen 'yan sanda na babbar kasuwar da misalin…
Read More
Gwamnatin Katsina ta ja hankalin jama’a da su guji yaɗa labarai da za su taimaka wa ‘yan ta’adda

Gwamnatin Katsina ta ja hankalin jama’a da su guji yaɗa labarai da za su taimaka wa ‘yan ta’adda

Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa, ya ja hankalin jama'a a kan su guji yaɗa labarun da za su taimaki ko ƙarfafi 'yan ta'adda da suka addabi jama'a. Gwamnan ya bada misalin abinda ya faru a lokacin da 'yan bindiga suka sace Marigayi Manjo Janaral Rabe Abubakar, ya ce dagula al'amura ƙwarai, gami da ƙara ƙarfafa 'yan ta'addar ƙarfin gwiwa. Dikko Raɗɗa wanda ya sami wakilcin mataimakin sa, Malam Faruk Lawal Joɓe, a lokacin taron lacca da baje kolin daftarin nasarorin da gwamnatin Dikko Raɗɗa ta samu a cikin shekaru uku. Taron laccar dai…
Read More
Gwamnatin Kebbi ta bai wa iyalan waɗanda hatsarin Ambursa ya rutsa da su taimakon Naira miliyan 20

Gwamnatin Kebbi ta bai wa iyalan waɗanda hatsarin Ambursa ya rutsa da su taimakon Naira miliyan 20

Daga MUHAMMAD SADISU ABUBAKAR Birnin Kebbi Gwamnan Nasir Idris ya rarraba Naira miliyan 20 ga waɗanda hatsarin mota ya rutsa da su a Ambursa, da ya yi sanadiyyar rasuwar 'yan kwallon kafa guda biyar, a yayin da wasu suka samu raunuka. Ranar Jumu'ar da ta wuce ne, wasu matasa na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ambursa, suna kan hanyasu zuwa garin Gulumbe, da ke maƙwabtaka da Ambursa, motar Sienna kirar Toyota da suke ciki, ta kife da su, sauran kilomita kaɗan da inda za su tafi. A nan ta ke, mutane huɗu suka mutu, wani saurayi kuma, guda ɗaya ya-cika a…
Read More
’Yan Nijeriya akwai ƙura fa

’Yan Nijeriya akwai ƙura fa

Daga ALI ABUBAKAR SADIQ Makonnin da suka gabata na yi wani rubutu mai taken "Manakisar Amurka Ga Arewa". Abubuwa biyu ne suka faru a wancan lokaci. Na farko shine sanarwar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran. Na biyu kuma shine bayanin ƙasar Amurka na umarci ma'aikatan jakadanci da ’yan ƙasarta su bar Nijeriya da kuma nesantar jihohin Arewa. Kamar yadda na bayyana a wancan rubutu cewa, tunda Iran ta gagari Amurka, inda ta kasa cimma muradunta da kuma datse mashigin Hormuz da Iran ta yi wanda ya janyo tashin gwauron zabi na farashin mai a duniya, yanzu Nijeriya ce a…
Read More
Trump ya jefar da ƙwallon mangwaro

Trump ya jefar da ƙwallon mangwaro

Daga ALI ABUBAKAR SADIQ To, yau dai 1st ga watan Mayu, 2026 wato bayan kwanaki 60 da shugaba Trump ya biyewa Netanyahu su ka far ma Iran, ya ce yakin da ya yiwa sun "Epic Fury" (Mummunan fushi), ya zo karshe a shari'ance. E, a shari'ance ne saboda dokar Amurka ta yi tanadin cewa shugaban kasa zai iya shiga yaki ba tare da cikakkiyar sahalewar majalisa ba idan ya gamsu da wata barazana ga Amurka. Amma akwai sharadin cewa lallai ne bayan kwanaki sittin ya dawo gaban majalisa ya nemi sahalewar majalisa domin ci gaba da yakin. A yau gwamnatin…
Read More
Iran ta ɗauki numfashin Amurka da Israila 

Iran ta ɗauki numfashin Amurka da Israila 

Daga ALI ABUBAKAR SADIQ Trump ne da kansa ya bayyana wa duniya cewa, sauran awa guda kacal ya rage ya bayar da umarnin kai wa Iran farmaki, amma ya dakatar sakamakon, a cewarsa, ƙasashen yankin Gulf ne suka nemi alfarmar haka, saboda ana samun ci gaba sosai wajen tattaunawar sulhu da Iran. Wasu majiyoyin sun nuna cewa, wannan rabin gaskiyar maganar ce, domin akwai wani bayanin na sirri da ya tilasta wa Amurka dakatawa da kai harin. Iran dai ta yi gum da bakinta, inda kawai abinda ta ce shine, da zarar an kai mata hari za ta mayar da…
Read More
Matsalar tsaro: Yadda ra’ayoyi suka bambanta kan tasirin jami’an tsaron gandun daji

Matsalar tsaro: Yadda ra’ayoyi suka bambanta kan tasirin jami’an tsaron gandun daji

Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Masana harkokin tsaro da shugabannin al’umma a Jihar Kwara sun bayyana ra’ayoyi mabambanta kan shirin ɗaukar jami’an tsaron gandun daji, domin kare yankunan da gwamnati ba ta da cikakken iko a kansu, a wani yunƙuri na daƙile matsalar rashin tsaro da ke ƙara ta’azzara a sassan Nijeriya. Wani tsohon jami’in tallafa wa ayyukan ’yan sanda na al’umma a Birtaniya, ɗan asalin birnin Ilorin mai suina Taiwo Hanbali AbdulRaheem, ya bayyana cewa, ɗaukar jami’an tsaron gandun daji mataki ne mai kyau da ya dace a wannan lokaci. Sai dai ya yi gargaɗin cewa jami’an ba su da…
Read More
Kalubalen samar da ’yan sandan jihohi ga tsaro 

Kalubalen samar da ’yan sandan jihohi ga tsaro 

Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU A yayin da nake wannan rubutu Majalisar Dattawa ta kammala aiki akan ƙudirin dokar da za ta bayar da damar kafa rundunar ‘yan sandan jihohi bayan an yi wa ƙudirin dokar karatu na uku, lamarin da ya kawo ƙarshen muhawarar da aka ɗibi tsawon shekaru ana gudanarwa akan tsarin ‘yan sandan jihohi, domin warware matsalolin taɓarɓarewar tsaro a Nijeriya. Rahotanni sun tabbatar da cewa, an cimma nasarar hakan ne bayan dogon nazari da kuma amincewa da ƙudirin a dokance daga biyu bisa uku na majalisar. Haka kuma, an amince da ƙudirin a zaman majalisar ne bayan…
Read More
Allah-wadai da kisan Ummulkhairi

Allah-wadai da kisan Ummulkhairi

Daga NASIRU ADAMU EL-HIKAYA Duk fa shi ne illar kamfen ɗin nan na ‘yan ikira irin gayawa jini na wuce kan Umummlkhairi a Marabar Jos duk miyagu sun yi gum kan kisan don haka su ke so Arewa ta zama. Duk ƙoƙarin nunawa mutane muhimmancin bincike da bin doka da oda, ya zama abin zagi da sharri daga Zallawa don burinsu birane da ƙauyuka su zama dandalin ɗaukar doka a hannu tamkar dai yadda ya auku ga Malamar Islamiyya Umumulkhairi a Marabar Jos a Kaduna inda daga tambaya ba wata shaida kawai mutane su ka zartar da hukuncin kisa har…
Read More