24
Apr
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja A ƙarshe dai Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), ta gurfanar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a gaban Alƙali Joyce Abdulmalik ta Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja. An gurfanar da shi ne bisa zargin yin kutse a wayar Mai Bai Wa Shugaban ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu. DSS ta ce El-Rufai ya yi kutse a wayar Ribadu ba bisa ƙa’ida ba, wayarsa Muhimman Abubauwan Da Suka Shafi ƙasa. A cewar DSS, El-Rufai ya bayyana haka ne da bakinsa yayin hira a gidan talabijin na Arise TV…
