06
Jan
Daga ALI ÀBUBAKAR SADIQ Shekaru 825 kenan a wannan wata na Disamba da rasuwar Shehin Malami Abu Al-Walid Muhammad Ibn Ahmad (Ibn Rushdi), Allah ya rahama masa. Ibn Rushud ya kasance masanin falsafa wanda ba ma a duniyar Musulunci kaɗai ba, a fannin falsafanci ya kasance tauraro a duniya wanda nazarce nazarcensa cikin littafai da ya wallafa ba shi da na biyu. Wannan gwarzo tunaninsa ya wuce na zamaninsa, kai har ma da na zamunnan da suka biyo bayansa. Za ku iya yarda da ni domin duk wanda ya karanta littafinsa "Daidaito Tsakanin Falsafa Da Addini", wanda a yanzu sama…
