20
Sep
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Masu zuba jari a Nijeriya sun fuskanci matsalar shiga wasu manhajojin hada-hadar hannun jari, ciki har da Bamboo da Cowrywise, a ranar Litinin, yayin da dubban mutane suka yi tururuwa domin sayen hannun jarin Matatar Man Dangote. Matsalar ta biyo bayan buɗe tallan hannun jarin ga jama’a ne a Kasuwar Hannun Jari ta Nijeriya (NGɗ) da misalin ƙarfe 9:30 na safe, inda ɗimbin masu zuba jari suka yi ƙoƙarin shiga manhajojin yanar gizo domin neman damar mallakar hannun jari a matatar. Kamfanin Bamboo ya tabbatar da samun matsalar, yana mai cewa adadin mutanen da ke ƙoƙarin…
