29
Jul
"Uwar da ta san daɗin sana'a ce ke koyar da 'ya'yanta" Daga AISHA ASAS Har zuwa yanzu ba a daina samun al'ummar da ke nuna ƙyara da tsangwama ga matan da suka yunƙura don neman na kansu a ƙasar Hausa ba. Wasu kan la'ance su don irin sana'ar da suka zaɓa, wadda suke ganin bata dace da su ba a matsayin 'ya'ya mata ba, yayin da wasu ke yin kuɗin goro kan mata masu neman na rufa wa kai asiri, wato matan da ba su da kamun kai ne kawai ke fita nema. Duk da wannan matan da suka san…
