12
Jan
Daga MUKHTAR YAKUBU a Kano Bayan kammala shirya katafaren fim ɗin wanda ya zo da wani sabon salo na ban mamaki. Kamfanin shirya finafinai na 'Kannywwod Executive' ya shirya taron ƙaddamar da shi kafin a ɗora shi a shafin su na 'YouTube' wanda a ke sa ran za a fara kallon sa a farkon shekarar nan ta 2022. Taron, wanda aka gudanar da shi a ranar Litinin, 27/12/2021, a wajen taro na Ali Jita da ke Lawan Dambazau Road a Kano, ya samu halartar manya daga ciki da kuma wajen masana'antar finafinai ta Kannywwod. Tun da farko da ya ke jawabi…
