18
Jun
Daga CMG HAUSA Shugaban ƙasar Sin Xi Jinping, ya halarta tare da gabatar da jawabi ga taron tattalin arzikin duniya karo na 25 da aka yi a St. Petersburg. Xi Jinping, wanda ya halarci taron ta kafar bidiyo bisa gayyatar da aka yi, ya ce duniya na fuskantar muhimman sauye-sauye da annoba da ba a taba gani ba cikin karni, kana dunƙulewar tattalin arzikin duniya ya gamu da tsaiko, baya ga ƙalubalen da ake fuskanta wajen aiwatar da muradun ci gaba masu ɗorewa da MƊD ke son cimma wa zuwa shekarar 2030. Ya ce a lokacin da duniya ke da…
