Kasashen Waje

Sin ta kira taron tattauna mummunan tasirin da manufar mulkin mallaka ya haifar ga haƙƙin bil Adama

Sin ta kira taron tattauna mummunan tasirin da manufar mulkin mallaka ya haifar ga haƙƙin bil Adama

Daga CMG HAUSA Yayin taro karo na 50 na majalisar kula da kare haƙƙin Bil Adam ta MƊD, tawagar dindindin ta ƙasar Sin a ofishin MƊD dake Geneva, ta kira taron tattauna mumunan tasirin da manufar mulkin mallaka ta haifar ga haƙƙin bil Adam ta kafar bidiyo. Chen Xu, Wakilin dindindin na tawagar ƙasar Sin dake ofishin da sauran ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa dake Switzerland, ya bayyana cewa, kamata ya yi ɓangarori daban-daban su duƙufa kan kawar da mumunan tasirin da manufar mulkin mallaka ya haifar musamman ma a fannin haƙƙin bil Adam, ta yadda za a tabbatar da adalci…
Read More
Takardar da ta tona ƙarairayin Amurka

Takardar da ta tona ƙarairayin Amurka

Daga CMG HAUSA A ƙarshen watan Mayun da ya gabata, sakataren harkokin wajen ƙasar Amurka Antony Blinken ya gabatar da wani jawabi a kan manufofin ƙasar Amurka a kan kasar Sin, inda ya sha tsoma baki a harkokin cikin gidan ƙasar Sin da ma shafa wa ƙasar bakin fenti a kan manufofinta na gida da waje. Sai dai kome ƙoƙarinta, ba ta iya boye ainihin burin da take neman cimmawa na daƙile ci gaban ƙasar Sin daga dukkan fannoni ba. A ranar 19 ga wata da dare, ma'aikatar harkokin wajen ƙasar Sin ta fitar da wata takarda mai taken "Kura-kurai…
Read More
Kasancewar mutane masu aƙidu da al’adu daban-daban na buƙatar haƙuri da mutunta juna

Kasancewar mutane masu aƙidu da al’adu daban-daban na buƙatar haƙuri da mutunta juna

Daga FA'IZA MUHAMMAD MUSTAPHA Majalisar Ɗinkin Duniya ta gudanar da wani taro a jiya, albarkacin ranar adawa da kalaman kiyayya ta duniya, inda zaunannen wakilin Sin dake majalisar Zhang Jun ya yi kira ga ƙasashen duniya su mutunta tare da haƙuri da juna, kana su rika tattaunawa cikin adalci don yaki da kalaman kiyayya. Ƙasar Sin ta kasance daya daga cikin ƙasashen da suka gabatar da ƙudurin ayyana ranar ta yaƙi da kalaman kiyayya a shekarar 2021, inda aka fara gudanar da ita karon farko a bana. Kamar yadda wakilin na Sin ya bayyana, yaƙi da kalaman ƙiyayya na bukatar…
Read More
Wakilin Sin a MƊD ya yi kira ga ƙasashen duniya da su haɗa kai don yaƙar kalaman nuna ƙiyayya

Wakilin Sin a MƊD ya yi kira ga ƙasashen duniya da su haɗa kai don yaƙar kalaman nuna ƙiyayya

Daga CMG HAUSA Jiya Litinin, zaunannen wakilin Sin dake MƊD Zhang Jun, ya yi jawabi a wajen kwarya-kwaryar taron MƊD game da ranar adawa da kalaman nuna kiyayya, inda ya yi kira ga ƙasashen duniya da su mutunta juna tare da yin shawarwari cikin adalci don yaƙi da irin wadannan kalamai. Zhang Jun ya nuna cewa, ƙasar Sin na goyon bayan babban taron MƊD da ya kira irin wannan taro don tunawa da rana ta farko a wannan fanni. Babban taron MƊD ya zartas da kuduri a watan Yuli na shekarar 2021, inda aka mai da ranar 18 ga watan…
Read More
Batun Miƙa ‘yan gudun hijira ya nuna halayyar ƙasashen Yamma

Batun Miƙa ‘yan gudun hijira ya nuna halayyar ƙasashen Yamma

Daga BELLO WANG ‘Yan gudun hijira mutane ne mafi fama da mawuyacin hali a duniya. Idan dai akwai dama, to, ba za su yi watsi da gidajensu, da barin iyalai, har su fita zuwa wata ƙasa ta daban ba, inda suke jure zaman rayuwa cike da wahalhalu. Sai dai yanzu har ana ƙara wulakanta su: Ƙasar da suke ƙaura cikinta ka iya tusa keyarsu zuwa wani wuri mai nisa, inda ba su taba tunani ko tsammanin zuwa ba. A ranar 14 ga wata, kotun kare haƙƙin dan Adam ta nahiyar Turai ta hana tashin wani jirgin sama mai daukar nauyin…
Read More
Hidimar aika saƙonni na ƙasar Sin ya ƙaru da kashi 3.3 a watan Mayu

Hidimar aika saƙonni na ƙasar Sin ya ƙaru da kashi 3.3 a watan Mayu

Daga CMG HAUSA Kamfanonin dake ayyukan hidimar aika sakonni na ƙasar Sin ya samu bunƙasuwa a cikin watanni biyar na farkon wannan shekarar, kamar yadda alƙaluman da hukumar ƙididdigar aika sakonni ta ƙasar suka nuna. A cewar hukumar, daga watan Janairu zuwa Mayun bana, kamfanonin aika sakonnin sun gudanar da ayyukan hidimomin aika kayayyaki da ya kai biliyan 40.95, inda ya ƙaru da kashi 3.3 bisa 100 idan an kwatanta da makamancin lokacin bara. Adadin kuɗaɗen shigar da aka samu daga hada-hadar cinikayyar, ya kai RMB yuan biliyan 400.55, kwatankwacin dala biliyan 60 a cikin wannan wa’adi, inda ya karu…
Read More
Sin: Amurka da ƙasashen Yamma suka haddasa matsalar ‘yan gudun hijira ke cigaba da taɓarɓarewa

Sin: Amurka da ƙasashen Yamma suka haddasa matsalar ‘yan gudun hijira ke cigaba da taɓarɓarewa

Daga CMG HAUSA Ranar 20 ga watan Yuni, rana ce ta 'yan gudun hijira ta duniya karo na 22. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen ƙasar Sin Wang Wenbin, ya bayyana a wannan rana cewa, wasu ƙasashen yammacin duniya bisa jagorancin Amurka, sun daɗe suna haddasa yake-yake da hargitsi, da tsoma baki a harkokin cikin gidan wasu ƙasashe, da haifar da matsaloli na jin kai. Su ne suka fara haddasa matsalar ‘yan gudun hijira. Rahotanni sun bayyana cewa, a ranar 17 ga wata, ƙasar Birtaniya ta amince da miƙa mutumin da ya kafa shafin kwarmata bayanai mai suna, wato…
Read More
Wasiƙar da Xi ya rubuta ga mahaifinsa

Wasiƙar da Xi ya rubuta ga mahaifinsa

Daga CMG HAUSA Yau ranar 19 ga watan Yuni, ranar mahaifa ce ta ƙasa da ƙasa, bari mu yi muku bayani kan labarin da ya faru tsakanin shugaban ƙasar Sin Xi Jinping da mahaifinsa Xi Zhongxun. Haƙiƙa Xi Zhongxun ya kawo babban tasiri ga ɗansa shugaba Xi a ɓangarorin rayuwa da aiki, ana iya gano lamarin daga wata wasiƙar da ya rubuta ga mahaifinsa. Ranar 15 ga watan Oktoban shekarar 2001, ranar murnar cika shekaru 88 na haihuwar Xi Zhongxun, inda ɗaukacin iyalan Xi suka taru a gidansa domin tayashi murna, amma Xi Jinping wanda ya kasance shugaban lardin Fujian…
Read More
SCMP: Amurka za ta iya faɗawa rikici sakamakon mummunar manufarta na neman daƙile cigaban Sin

SCMP: Amurka za ta iya faɗawa rikici sakamakon mummunar manufarta na neman daƙile cigaban Sin

Daga CMG HAUSA Alamu sun gwada cewa, Amurka tana ƙara karfafa dabaru na irin salon da ta jima tana amfani da shi na nuna adawa ga ƙasar Sin, sai dai manufofin nata zasu iya jefa ƙasar cikin wani babban rikici, kamar yadda wani sharhi da aka wallafa a mujallar South China Morning Post (SCMP) ya bayyana. A cewar Hossain Delwar, wani mawallafi, kana mai sharhi kan al’amurran ƙasa da ƙasa dake birnin Dhaka, na ƙasar Bangladesh, ya ce, kamata ya yi jami’an Washington su sauya tunani, game da manufarsu na yakin cacar baka, inda suke ɗaukar ƙasar Sin a matsayin…
Read More
Majalisar gudanarwar Sin ta na da sabbin jami’an gwamnatin HKSAR

Majalisar gudanarwar Sin ta na da sabbin jami’an gwamnatin HKSAR

Daga CMG HAUSA A yau Lahadi majalisar gudanarwar ƙasar Sin ta nada manyan jami’an da za su jagoranci gwamnati na 6 na yankin musamman na Hong Kong (HKSAR) na ƙasar, wanda ya yi daidai da amincewar sabon kantoman yankin John Lee, da kuma bisa dacewa da tsarin muhimman dokoki yankin HKSAR. Lee, wanda ya lashe zaɓen shugabancin yankin, wanda aka gudanar a ranar 8 ga watan Mayun da ya gabata, zai kama aiki daga ranar 1 ga watan Yulin shekarar 2022 da muke ciki. Sabbin jami’an da aka zaɓa za su fara aiki ne a rana guda tare da sabon…
Read More