02
Jun
Daga CMG HAUSA Kakakin ma’aikatar kasuwancin ƙasar Sin Gao Feng, ya bayyana a yau Alhamis cewa, har kullum ƙasar Sin na adawa da sanya takunkumi don ƙashin kai, da ɗaukar matakai kan wasu ƙasashe bisa dokokin ƙasar Amurka, kuma kamata ya yi Sin da Amurka su ɗauki matakai bisa buri iri ɗaya, a ƙoƙarin samar da kyakkyawan yanayi, da sharuɗɗan na yin haɗin gwiwa a tsakaninsu ta fuskar tattalin arziki da cinikayya. Dangane da ra’ayin wasu jami’an Amurka, kan sanya takunkumi ga kayayyakin da kamfanonin ƙasar Sin suke sayarwa Amurka, Gao Feng ya nuna cewa, ƙasar Sin ba za ta…
