21
Aug
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina. Kamar yadda shugaban ƙungiyar wasan ƙwallon Dawaki a jihar Katsina Alhaji Sanusi Kabir Usman ya faɗawa manema labarai a Katsina ƙungiyoyi guda 33 zasu shiga cikin gasar. Ya ce jihohi da suka haɗa da Jihar Legas,Oyo, Rivers, Plateau, Kaduna, Kano duk sun nuna sha'awar su ta shiga gasar. Ya kuma bayyana cewa bana babban kofin na Nigeria cup da yau ya cika shekara ɗari da fara fafatawa shine ƙungiyoyin zasu fafata akai Alhaji Sanusi Kabir ya bayyana cewa akwai yan wasa musamman daga ƙasar Jamus da sukai rajistar shiga fafatawar cin kofin Nigeria cup dama…
