06
Aug
Daga UMAR GARBA a Katsina Babban sakatare a ma'aikatar aikin noma ta Jihar Katsina Alhaji Aminu Waziri ya ƙaddamar da fara shirin feshin maganin ƙwari ta hanyar amfani da jirgin sama a rabar Laraba. A farkon makon da mu ke ciki ne ma'aikatar kula da harkokin noma ta Nijeriya a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewar za ta yi amfani da jirgin sama don yin feshin maganin ƙwari a Jihar Katsina. "Ma'aikatar aikin noma a ƙarƙashin shirin yaƙi da ƙwari masu varnata kayan amfanin gona za ta yi amfani da jirgin sama don yin feshin maganin ƙwari…
