08
Jun
Daga AISHA ASAS Shuguban ƙungiyar 13x13, kuma babban mawaƙin jam’iyyar APC, Dauda Kahuta Rarara ya bada tabbaci kan furuncin da ɗaya daga cikin masu zawarcin kujerar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi, wadda wasu ke kallon furucin na sa a matsayin gori ga shugaba Muhammadu Buhari. Rarara ya yi jawabin ne a taron manema labarai da ya kira. Tinubu ya bayyana muhimmiyar rawar da ya taka a yayin zaɓen shugaba Buhari karo na farko, inda ya yi iƙirarin da ba don shi ba, da bai samu nasarar lashe zaɓen ba. Rarara dai ya shiga layin waɗanda suka gaskata zancen…
