Babban Labari

Cutar korona: An yi wa ƙusoshin gwamnati rigakafi

Cutar korona: An yi wa ƙusoshin gwamnati rigakafi

Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa Kan Yaƙi da Cutar Korona (PTF), Boss Mustapha, tare da sauran mambobin kwamitin na PTF sun karɓi allurar rigakafin cutar korona. An yi musu allurar ne a lokacin da PTF ke gabatar da bayanan ayyukansa kanar yadda ya saba a Abuja. Mustapha wanda shi ne Sakataren Gwamnatin Tarayya, shi ya soma karɓar allurar wanda aka yaɗa kai tsaye a talabijin kafin daga bisani sauran jami'an suka karɓi tasu. Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, shi ma na daga cikin waɗanda suka karɓi allurar.
Read More
Buhari da sauransu sun taya Osinbajo Murnar cika shekara 64 da haihuwa

Buhari da sauransu sun taya Osinbajo Murnar cika shekara 64 da haihuwa

Daga FATUHU MUSTAPHA Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari tare da sauran fitattun ‘yan Nijeriya sun taya Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo, murnar cika shekara 64 da haihuwa. Shugaba Buhari ya bayyana Osinbajo a matsayin mutum tsayayye wanda ba ya sake da ayyukansa. Buhari ya faɗi haka cikin wata sanarwa da ta fito ta hannun mai magana da yawunsa, Garba Shehu. A cewar Buhari, “Osinbajo mutanen mai sauƙin kai wanda ke kallon buƙatar Nijeriya a kan saura buqatu. Ɗan siyasa ne mai haƙuri kuma mai amfani da ilimi wajen aiwatar da ayyukansa.” Daga nan, Buhari yaw a mataimakin nasa fatan alheri tare…
Read More
Aisha Buhari ta buƙaci a kawo ƙarshen matsalar garkuwa da mutane

Aisha Buhari ta buƙaci a kawo ƙarshen matsalar garkuwa da mutane

Daga BASHIR ISAH Matar Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta yi kira ga masu faɗa a ji na Nijeriya da su ci gaba da yin amfani da damarmakin da suke da su wajen kawo ƙarshen harkokin yin garkuwa da mutane tare da tabbatar da cewa yara mata na da kariya a duk inda suka tsinci kansu. Aisha ta bayyana haka ne a saƙon taya murna ga 'yan'uwata mata kan Ranar Mata ta Duniya, da ta wallafa a shafinta na twita. Ta ce bikin ranar mata ta duniya, lokaci ne da kan bada damar a san irin nasarorin da aka…
Read More
Ranar Mata ta Duniya: Buhari ya taya murna ga matan Nijeriya

Ranar Mata ta Duniya: Buhari ya taya murna ga matan Nijeriya

Daga AISHA ASAS Fadar Shugaban Ƙasa ta yi taya murna ga matan Nijeriya da kewaye na bikin Ranar Mata ta Duniya na bana. A wani bayani da fadar ta fitar a Lahadin da ta gabata, Shugaba Buhari ya ce bikin wannan shekara ya bada damar nuna karamci ga matan Nijeriya. Ranar 8 ga Maris na kowace shekara, ita ce ranar da aka keɓe a matsasyin Ranar Mata ta Duniya inda akan yi biki tare da la'akari da irin nasarorin da mata suka samu a fannoni daban-daban na rayuwa. Sanarwar da mai bai wa shugaban ƙasa shwara kan harkokin yaɗa labarai,…
Read More
Gwamnati ta amince da kashe bilyan N797 kan aikin hanyar Abuja-Kaduna-Kano

Gwamnati ta amince da kashe bilyan N797 kan aikin hanyar Abuja-Kaduna-Kano

Daga UMAR M. GOMBE Majalisar Zarartawa ta Tarayya, ta amince da kashe naira bilyan N797.2 domin aikin babbar hanyar Abuja-Kaduna-Kano. Da yake yi wa manema labarai ƙarin haske kan lamarin jim kaɗan bayan kammala taron majalisar a Abuja, Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, ya ce aikin wanda da farko kwaskwsrima aka so yi wa hanyar amma aka canja shawara zuwa sake gina hanyar baki ɗayanta. Ministan ya ce canjin fasalin aiki da aka samu shi ya haifar da ƙari kan kuɗaɗen da aka yi nufin kashewa da farko daga naira bilyan N155 zuwa bilyan N797.2. Daga nan, ministan ya…
Read More
Nijeriya ta karɓi rigakafin korona na farko, Buhari da mataimakinsa za su tsayar da ranar da za a yi musu rigakafin

Nijeriya ta karɓi rigakafin korona na farko, Buhari da mataimakinsa za su tsayar da ranar da za a yi musu rigakafin

Daga AISHA ASAS A balin da ake ciki, maganin rigakafin xutar korona na AstraZeneca ya iso Nijeriya. Wannan shi ne rigakafin korona na farko da Nijeriya ta samu wanda ake sa ran za a yi wa 'yan ƙasa bayan gwamnati ta kammala tsare-tsarenta gane da rigakafin. Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo, za su tsayar da ranar da kowannesu zai yi allurar rigakafin cutar korona a idon duniya ta hanyar amfani da rigakafin Oxford/AstraZeneca na rukunin farko guda milyan 4 da Nijeriya ta karɓa a wannan Talata. Darakta a Hukumar Bunƙasa Kula da Lafiya na Matakin Farko na…
Read More
Yadda aka kuɓutar da ɗaliban Jangeɓe da aka yi garkuwa da su

Yadda aka kuɓutar da ɗaliban Jangeɓe da aka yi garkuwa da su

Daga FATUHU MUSTAPHA Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa tubabbun 'yan fashi ne suka taimaka wa hukumomin tsaro wajen ceto ɗalibai mata na makarantar Jangeɓe da 'yan bindiga suka kwashe kwanan nan. Bayan kuɓutar da su ba tare da biyan wata diyya ba, Matawalle ya karɓi ɗaliban su 279 da asubahin Talata a birnin Gusau. A cewar Matawalle, "Wannan shi ne sakamakon shirinmu na ƙoƙarin dawo da zaman lafiya tare da kunyata waɗanda ke ra'ayin cewa babu tsaro a ƙasa. "Tun Juma'a muke tattaunawa da 'yan fashin inda muka cim ma yarjejeniya ranar Litinin da yamma har aka…
Read More