06
Jun
Zaɓen neman shugabancin ƙungiyar Real Madrid ya rikiɗe zuwa cece-kuce mai zafi bayan da ɗan takarar shugabancin kulab ɗin, Enrique Riquelme, ya yi iƙirarin cewa, ya ƙulla yarjejeniyar sayen taurarin ƙwallon ƙafa Erling Haaland da Rodri idan ya lashe zaɓen. Riquelme, ɗan kasuwa mai harkar makamashi, ya bayyana hakan ne a shirin talabijin na El Hormiguero, inda ya nuna rigar Real Madrid mai ɗauke da sunan Haaland, yana mai cewa ɗan wasan yana da sha’awar komawa Santiago Bernabeu. Sai dai wannan iƙirari ya jawo gaggawar martani daga ɓangaren ɗan wasan, inda wakilinsa Rafaela Pimenta tare da mahaifinsa Alfie Haaland suka…
