Tallafin N8000: Tinubu ya ba da umarnin sake fasalin rabo

Daga BASHIR ISAH

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin gaggawa kan sake fasalin rabon tallafin N8000 da yake shirin raba wa ‘yan ƙasa sakamakon cire tallafin mai.

Wannan umarni na ƙunshe ne cikin sanarwar da Tinibun ya fitar ranar Talata daddare ta bakin mashawarcinsa Dele Alake.

Alake ya ce Tinubu ya sake ba da umarnin a bayyana wa ‘yan Nijeriya tanadin da gwamnati ta yi don rage wa ‘yan ƙasa raɗaɗin cire tallafin mai.

Sanarwar ta ce Tinubu ya ba da umarnin waiwayar tallafin ne saboda yadda ‘yan Nijeriya suka bayyana ra’ayoyinsu kan batun.

A ranar 13 ga Yuli Shugaba Tinubu ya bayyana ƙudurin Gwamnatin Tarayya na raba wa iyalai miliyan 12 a faɗin ƙasa N8,000 duk wata har na tsawon wata shida don rage musu raɗaɗin cire tallafin mai.

Tinubu ya ce talakwa tukuf ne za su ci gajiyar shirin ba da tallafin.

₦₦₦₦

According to the President, the money transfer to poor households would have a multiplier effect on about 60 million individuals.

For credibility, the President said the money will be transferred to the households digitally.

This was ever greeted with heavy criticism with many saying the amount is too small to provide succor while others said it will only enrich the elites as it will not reach the people it was meant fo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *