Tinubu ya gabatar wa Majalisar Dattawa sunayen ministocinsa

Daga BASHIR ISAH

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa Majalisar Dattawa sunayen waɗanda yake so ya naɗa ministoci don neman amincewarta.

Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, shi ne ya gabatar da sunayen ga majalisar a ranar Alhamis.

Daga jerin sunayen da aka habatar wa majalisar har da na wasu tsoffin gwamnoni da sauransu.

Ga jerin sunayen kamar haka:

Abubakar Momoh
Yususf Maitama Tukur
Ahmad Dangiwa
Hannatu Musawa
Uche Nnaji
Betta Edu
Dr. Diris Anite Uzoka
David Umahi
Ezenwo Nyesom Wike
Muhammed Badaru Abubakar
Nasir El Rufai
Ekerikpe Ekp[o
Nkiru Onyejiocha
Olubunmi –
Stella Okotete
Uju KEnedy Ohaneye
Bello Muhammad Goronyo
Dele Alake
Lateef Fagbemi
Mohammad Idris
Olawale Edun
Waheed Adebanwp
Imaan Suleman Ibrahim
Prof Ali Pate
Prof Joseph Usev
Abubakar Kyari
John Enoh
Sani Abubakar Danladi