An damƙe ɗan daban da ya yi yunƙurin wargaza zaɓe a Kano

Daga SANI MAI KATANGA a Kano

Jami’an tsaro sun cika hannu da wani ɗan daba da ya yi ƙoƙarin wargaza zaɓe a unguwar Chiranci a Kano.

Hotuna: Sani Maikatanga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *