12
Nov
Yayin da aka kammala aikin shirin kawo karshen cin zarafin mata na Ƙungiyar Tarayya Turai (EU) da Majalisar Dinkin Duniya tare da mikawa ga masu ruwa da tsaki, Gwamnan Jihar Sokoto, Dr Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa bisa tallafin shirin, gwamnatin jihar ta inganta kula da waɗanda suka tsira daga Cin Zarafi na Jinsi (SGBV) a cikin jihar. "Mun inganta ayyukan kula da waɗanda suka tsira daga cin zarafi na Jima'i saboda bambancin jinsi (SGBV) kuma mun tabbatar da cewa mata da 'yan mata sun sami damar samun kulawar da suke buƙata don sake gina rayuwarsu." Ya bayyana hakan ne…
