16
Jun
Daga JOHN D. WADA a Lafiya A ranar Talata na wannan mako wato 13 ga watan Yunin shekarar 2023 da ake ciki ne Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya naɗa wa Honorabul Garba Rosha muƙamin babban sakatare na din-din-din wato Permanent Secretary a turance a majalisar zartaswarsa. Jim kaɗan bayan babban bikin naɗin nasa wadda aka gudanar a gidan gwamnatin jihar dake Lafiya babban birnin jihar, wakilin mu ya samu damar ganawa da shi sabon sakataren din-din-din, Honorabul Garba Rosha dangane da naɗin nasa, inda ya fara da miƙa godiyarsa ta musamman ga gwamna Abdullahi Sule game da karamcin.…
