21
Apr
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja An bayyana cewa babban dalilin da ya sa Gwamnatin Tarayya ta ciwo bashin Dala Miliyan 800, shi ne don a sauƙaƙe wa talakawa raɗaɗin tsadar rayuwa da su ka tsinci kan su a ciki sanadiyyar annobar Korona, sauƙaƙa matsatsin da su ka fuskanta dalilin ƙarancin kuɗaɗe a lokacin sauya launin kuɗaɗe da kuma tsadar rayuwar da za a afka dalilin cire tallafin fetur da za a yi a cikin watan Yuni. Hukumar NASSCO ce ta bayyana haka, cikin wata sanarwar da kakakin ta Joe Abuku ya fiyar a ranar Laraba. Wannan kuɗaɗe dai Ministar…
