16
Dec
Daga CMG HAUSA Sashen gidan rediyo da talabijin na Sin, wato CMG dake nahiyar Amurka ta Arewa ya fitar da shirin “shawarar daukar matakin neman bunkasuwa na 2022” a shafin yanar gizo, inda aka mai da hankali kan sauyin yanayi da ci gaba mai dorewa. Manyan mutane da dama da suka hada da babban sakataren MDD da shugaban asusun IMF da shugabannin wasu kasashe uku, sun yi kira ga kasa da kasa ta dandamali da yaw ana CMG, sun gabatar da shawarwarinsu na neman ci gaba mai dorewa. Bana ce shekara ta uku da sashen CMG dake nahiyar Amurka ta…
