15
Dec
Daga CMG HAUSA Tambaya: Tun da galibin mutane za su kamu da cutar COVID-19, me ya sa Sin ta dinga yaki da ita har tsawon shekaru uku? Amsa: Hakan ya samar wa al’ummun Sinawa tsawon lokaci na kare kansu. A cikin shekaru uku da suka gabata, nau’in kwayar cutar COVID-19 yana ta canzawa, wanda hakan ya kawo sabbin kalubaloli ga aikin rigakafin kamuwa da ita bi da bi. Idan muka waiwayi baya, za mu iya ganin cewa, kasar Sin ta shafe shekaru uku tana aiki tukuru, ta kuma samu "muhimmin lokaci na matakai uku”: lokacin mataki na farko, wato lokaci…
