Editor

9513 Posts
Waɗanda suka yi garkuwa da ni sun buƙaci Nollywood ta mara wa Nnamdi Kanu baya, inji Jaruma Okereke

Waɗanda suka yi garkuwa da ni sun buƙaci Nollywood ta mara wa Nnamdi Kanu baya, inji Jaruma Okereke

Daga AISHA ASAS A kwanakin baya ne masana'antar finafinai ta Nollywood ta haɗu da tsautsayi, inda masu garkuwa da mutane don amsar kuɗin fansa suka cabke biyu daga cikin jaruman ta, wato Cynthia Okereke da kuma Clemson Cornel, a Jihar Enugu, suna neman a biya su Dalar Amurka 100,000 kafin su sako su. Idan mai karatu na bibiye da lamarin ya san cewa, a makon da ya gabata ne AGN (Actors Guild of Nigeria) ta tabbatar da shaƙar iskar ancin da suka yi a ranar Laraba, 3 ga watan Agusta, 2022, a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na…
Read More
Tallafa wa mazauna karkara a matsayin matakin rage talauci na Ma’aikatar Jinƙai

Tallafa wa mazauna karkara a matsayin matakin rage talauci na Ma’aikatar Jinƙai

Daga MAHDI M. MUHAMMAD A kwanakin baya ne Ma’aikatar Jin Ƙai da Kula da Bala’o’i da Ci Gaban Jama’a ta Tarayya (FMHADMSD) ta fara rabon tallafin kuɗi Naira 20,000 ga matan karkara 2,900 a babban birnin tarayya da sauran sassan ƙasar nan a ƙarƙashin shirinta na ‘National Social Investment Programs’ (NSIP), domin rage talauci ga ɗaukacin al'ummar Nijeriya. Ga mafi yawan 'yan Nijeriya, ma’aikatar jin ƙai da kula da bala’o’i da ci gaban jama’a ta tarayya (FMHADMSD), ta kasance mafi kyawun abin da 'yan ƙasa ke alfahari da shi a sakamakon shirye-shiryenta da suka shafi mutane da yawa. Tun farkon…
Read More
Gwamnan Kano ya aike wa majalisa sunayen mutanen da zai naɗa kwamishinoni

Gwamnan Kano ya aike wa majalisa sunayen mutanen da zai naɗa kwamishinoni

Daga IBRAHIM HAMISU a KANO Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa wa majalisar Dokokin Jihar Kano sunayen mutane 8 da yake so a ba su matsayin Kwamishinoni na jihar Kano, Gwamnan Ganduje ya aikewa shugaban majalisar dokokin Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari buƙatar amince masa ya naɗa sabbabbin kwamishinoni ta cikin wata wasiƙa da aike masa, Mutanen da gwamnan ya tura sunayen nasu sun haɗa da: Ibrahim Dan Azumi GwarzoGarba Yusuf Abubakar3 .Adamu Abdu Fanda4 .Yau Abdullahi Yan Shana5 .Sale kausari6 .Yusuf Jibrin Ruruwai7 .Abdulhamid Abdullahi Liman8 .Lamin Sani Zawiyya
Read More
Baje kolin ƙasa da ƙasa ta hanyar siliki zai zurfafa haɗin gwiwar shirin ziri ɗaya da hanya ɗaya

Baje kolin ƙasa da ƙasa ta hanyar siliki zai zurfafa haɗin gwiwar shirin ziri ɗaya da hanya ɗaya

Daga CMG HAUSA An buɗe taron baje kolin ƙasa da ƙasa na hanyar silki karo na 6 a Xi’an, babban birnin lardin Shaanxi na Arewa maso yammacin Sin a jiya, inda zurfafa haɗin gwiwa ƙarƙashin shirin Ziri Ɗaya da Hanya Ɗaya za ta kasance babbar ajandar baje kolin. Baje kolin mai taken karfafa haɗewa da dunƙulewar ci gaba na bai ɗaya da samun sakamakon moriyar juna, ya ja hankalin mahalarta daga sama da ƙasashe da yankuna 70, da suka hada da Jamhuriyar Korea da Thailand da Singapore, inda ƙasar Uzbekistan ke zaman babbar baƙuwa. Baje kolin na yini 5, zai…
Read More
Jimilar kiran kayayyakin masarufi na zamantakewa a watan Yuli ta kai Yuan tiriliyan 3.587

Jimilar kiran kayayyakin masarufi na zamantakewa a watan Yuli ta kai Yuan tiriliyan 3.587

Daga CMG HAUSA A yau Litinin, ofishin yaɗa labarai na majalisar gudanarwar ƙasar Sin ya gudanar da taron ’yan jarida game da yanayin tattalin arzikin ƙasa, inda kakakin hukumar ƙididdiga ta ƙasar Sin, kana babban direktan sashen kula da aikin ƙididdigar tattalin arzikin ƙasar, Fu Linghui ya nuna cewa, jimilar kirin kayayyakin masarufi a watan Yuli ta kai yuan triliyan 3.587, wanda ya ƙaru da 2.7% bisa makamancin lokacin a bara, kuma ya ragu da 0.4% bisa watan da ya gabata. Ya bayyana cewa, a watan Yuli, yawan karuwar kuɗin da manyan masana’antu suka bayar, ya ƙaru da 3.8% bisa…
Read More
Masanan ƙasa da ƙasa: Ba za a yarda Japan ta musunta tarihin kai hari ba

Masanan ƙasa da ƙasa: Ba za a yarda Japan ta musunta tarihin kai hari ba

Daga CMG HAUSA Ƙasar Japan ta sanar da mika wuya ba tare da gindaya sharaɗi ba a ranar 15 ga watan Agustan shekarar 1945, amma wasu ‘yan ƙasar sun musunta tarihin ƙasar na kai hari, kan wannan batu, masanan wasu ƙasashen Asiya sun bayyana cewa, ra’ayinsu yana da hadari, kuma ba zai yiwu a yarda ba. Shahararren masanin dake aiki a kafar watsa labarai, ɗan asalin ƙasar Malaysia dake rayuwa a ƙasar Singapore Zhong Tianxiang yana mai cewa, mutane da yawan gaske sun rasa rayuka sakamakon harin da sojojin ƙasar Japan suka kai yayin yakin duniya na biyu, wannan haƙiƙanin…
Read More
Buhari ya sake naɗa Bashir Ahmad hadiminsa

Buhari ya sake naɗa Bashir Ahmad hadiminsa

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Bashir Ahmad matsayin Hadimi na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Sadarwa na Zamani. Sanarwar naɗin na ƙunshe ne cikin wasiƙar da Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya aikawa Bashir ɗin mai ɗauke da kwanan watan 20 ga Yulin 2022. Kafin wannan lokaci, Bashir Ahmad shi ne hadimin Shugaba Buhari kan sabbin kafafen yaɗa labari inda ya ajiye muƙamisan don yi takarar ɗan Majalisar Wakilai. Cikin wasiƙar da Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) ya gani, sabon muƙamin da Buhari ya bai wa Bashir zai fara aiki ne daga ranar 19 ga watan Yulin…
Read More
Hasken haƙora

Hasken haƙora

Daga AISHA ASAS Haƙora na ɗaya daga cikin ɓangarorin jiki da ake amfani da su wurin fahimtar tsaftar mai su. Sau da yawa akan ƙyamace mutum ta sanadiyyar disashewar haoƙransa. Da yawa an ɗora alhakin lalacewar hasken haƙora kan rashin tsaftace su. Duk da cewa akwai ababen da ke iya zama silar ƙaurar hasken haƙora daga bakunan wasu, ma'ana, akwai na ƙazanta, sai dai akwai na ciwo ko na hallita. Babban abin farin ciki ga masu matsalar rashin hasken haƙora shi ne, za su iya haskaka haƙoransu cikin sauƙi. Ta wacce hanya? Za ki iya amfani da bakin foda (baking…
Read More