29
Jul
Daga Fa’iza Mustapha Jaridar The Guardian ta Birtaniya, ya fitar da wani rahoto a baya-bayan nan, da ya yi kira ga cibiyoyin bayar da bashi na yammacin duniya, su sauƙaƙa tsarin biyan basussukan da suke bin ƙasashe masu karancin kuɗin shiga, musamman ƙasashen Afrika. Wannan rahoton na zuwa ne bayan cibiyar Debt Justice ta Birtaniyar, mai bibiyar yadda ake bayar da bashi tsakanin ƙasashen duniya, ta bankado wasu alƙaluma dake nuna cewa, basussukan da cibiyoyin kuɗi na yammacin duniya ke bin ƙasashen Afrika, ya rubanya wanda ƙasar Sin ke binsu har sau 3, haka kuma kuɗin ruwansu ya ninka na…
