20
Jun
Daga AISHA ASAS A wani littafi na bayanin yadda ake amsa tambayoyin hukunce-hukuncen Musulunci, malamin ya ce, “mai shar’antawa (Allah kenan) ba ya umurni da a yi abu har sai abin ya kasance alkhairi tsagaron sa, ko alkhairin yafi sharrin yawa. Kuma ba ya hani ga abu har sai abin nan ya kasance sharri ne tsagaron sa ko sharin yafi alkhairin yawa.” Wannan maganar ce ta kasance ga giya, domin tana ɗauke da cutarwa fiye da alfanu ga mai shanta. Cutarwa da amfani da giya ke yi ga jiki ya shafi fata, domin tana matuƙar tasiri ga fatar jiki wanda…
