19
Jun
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce ta ware Naira biliyan ɗaya domin gyara da faɗaɗa aikin ruwan Gusau. Kwamishinan Albarkatun Ruwa, Ibrahim Mayana ne ya sanar da haka a lokacin da ya karvi baƙuncin mataimakin Gwamna Sanata Hassan Nasiha a wata ziyara ta musamman da ya kai wa hukumar ruwa ta jihar. Kwamishinan ya ce biyo bayan ƙarancin ruwan da aka samu a babban birnin jihar, gwamnati ta yi la'akari da buƙatar gyara da kuma ƙara ƙarfin aikin. Ya ce qarancin ruwan ya samo asali ne sakamakon karyewar kamfanonin da ke aikin famfo ruwa a…
